1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: APC ta fadi a zaben Zamfara

Abdourahamane Hassane
May 24, 2019

Kotun koli da ke Abuja a Najeriya ta ce APC ba ta yi zaben fitar da gwani ba, saboda haka jam'iyyar PDP da ta zo ta biyu ita ce ta samu nasara a zaben.

https://p.dw.com/p/3J31g