SiyasaNajeriya. APC na kokarin dinke barakaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/26/2018November 26, 2018A Najeriya gwamnonin jihohin Arewa maso Gabas na jam’iyyar APC sun tattauna a jihar Bauchi da zimmar shawo kan matsalolin da suka dabaibaye jam’iyyar a shiyyar biyo bayan zabukan fidda gwani na gwamnoni a watan jiya.https://p.dw.com/p/38vrgTalla