Merkel ta gana da Mandela
October 6, 2007Talla
Shugabar gwamnati Angela Merkel ta gana da tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu Nelson Mandela a birnin Johannesbour.Merkel ta bayyana tsawon mintuna 45 da suka dauka suna tattaunawa,da suka danganci akidar nuna wariyar launin fata da kasancewa masu muhimmanci.Anasarn Merkel zata ziyarci wata cibiyar kulawa da ayyukan dumamar yanayi a Cape town,kafin ta zarce zuwa kafar na gaba a wannan randai nata a Afrika,watau Liberia.Shugabar gwamnatin Jamus din ta kumayi mafni da damar ziyarra tata,wajen kita ga shugaba Thabo Mbeki ,daya dauki tsauraran matakan tabbatar da rage matsalolin take hakkin biladama a kasar Zimbabwe.