Tattalin arzikiMatsalar karancin man fetur a Najeriya To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTattalin arzikiUwais Abubakar Idris MAB02/16/2022February 16, 2022Birnin Abuja da wasu jihohin Najeriya sun afka cikin matsanacin karancin man fetur duk da alkawarin da mahukunta suka yi na samar da shi. Wannan ya kawo cikas a harkokin yau da kullum saboda ana sayar da shi da tsada.https://p.dw.com/p/477tfTalla