1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashiya ta rungumi sana'ar kwalliya

March 18, 2020

Wata Matashiya a jihar Katsina da ke karatun Jami'a ta kama sana'ar yi wa mata kwalliya a makaranta don dogaro da kanta da kuma daukewa iyayenta dawainiyar makaranta.

https://p.dw.com/p/3ZdqR