Tattalin arzikiMatashi mai sana’ar kiwon kifiTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTattalin arzikiYusuf Ibrahim Jargaba12/12/2018December 12, 2018A Najeriya wani matashi a jihar katsina Haladu Abdullahi Ajiwa wanda ya kammala karatun diploma ba tare da ya sami aiki ba tsawon shekaru ya rungumi sana'ar kiwon kifi wanda yace ya yi masa komai na rayuwa.https://p.dw.com/p/39wkhTalla