SiyasaMatakan dakile Ebola a AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal08/19/2014August 19, 2014Gwamnatoci da dama na kasashen Afirka sun rufe iyakokinsu na ruwa da sama sakamakon fargabar da suke yi game da cutar Ebola. To amma anya wannan matakin zai yi tasiri wajen hana yaduwar cutar?https://p.dw.com/p/1Cx25Talla