1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mata da dama a jihar Katsina na sana'ar zogala don dogaro da kai

August 24, 2020

A Jihar Katsina mata da dama sun rungumi kasuwancin dafaffen zogala a matsayin hanyar samun kudaden gudanar da hidindumun yau da kullum.

https://p.dw.com/p/3hQJG