SiyasaMartanin Turkiyya kan takunkumin AmirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa10/15/2019October 15, 2019Shugaban Amirka Donal Trump ya cika alwashin da ya sha na sanya wa Turkiyya takunkumi, muddin ta wuce gona da iri a hare-haren da take kai wa Kurdawa a Siriya. Sai dai tuni Turkiyyar ta mayar da martani kan matakin.https://p.dw.com/p/3RKLrTalla