SiyasaMartanin nasarar jam'iyyar CDU a jihar NRWTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala05/15/2017May 15, 2017A fagen siyasa a nan Jamus jam'iyyar CDU ta shugabar gwamnati Angela Merkel ta yiwa babbar abokiyar hamaiyarta SPD mummunan kaye a zaben gunduma da aka gudanar na Jihar North Rhein Westphalia (NRW) a ranar Lahadi. https://p.dw.com/p/2czvpTalla