Martanin jam'iyyu a Jamus bayan zaben TuraiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUmaru-Danladi Aliyu05/26/2014May 26, 2014Jam'iyyun siyasa a Jamus sun bayyana gamsuwa da sakamakon zaben Turai ranar Lahadi, in banda damuwar dake biyo bayan kara karfin jam'iyyu masu kyamar manufofin nahiyarhttps://p.dw.com/p/1C6oRTalla