Manhajar bayanan marasa lafiya a asibitoci cikin sauki
April 25, 2016
Wani masanin na'urar kwamfiyuta a kasar Gabon Fabrice Yonawah ya dukufa wajen taimakawa don wadata asibitoci da bayanan marasa lafiya da za a iya samu a kwamfiyuta bayan da kirkiro wata manhaja.