Makomar zabe babu Hama Amadou dan takarar 'yan adawa
March 17, 2016
A Jamhuriyar Nijar wasu masana da masu sharhi ne ke yi ta tsokaci kan yadda za a gudanar da zabe ba tare da Hama Amadou ba ganin cewar yana kasar waje inda ake masa magani bisa tsanantar rashin lafiyarsa.