1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahukuntan Nijar na yunkurin gurfanar da Hama Amadou

Gazali Abdou TasawaAugust 26, 2014

Gwamnatin Nijar ta shigar da wasika a gaban kwamitin gudanarwa, na majalisar dokokin kasar, dan neman izinin sauraran shugaban majalisar a gaban kuliya, dangane da zargin cewa yana da hannu a badakalar cinikin jarirai.

https://p.dw.com/p/1D1Xw