1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Macron a bikin al'dun Afirka a birnin Legas na Najeriya

July 4, 2018

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kai ziyara gidan rawa da raya al'adu na dan salon kidan Afrobeats, marigayi Fela Anikulapo Kuti da ke birnin Legas

https://p.dw.com/p/30q1B