Kungiyoyin addinai na fargabar tashin hankali a Gabon
Gazali Mahman Abdou/YBSeptember 12, 2016
A ranar Lahadi 11 ga watan Satumba shugaban Kiristoci mabiya darikar Katolika Paparoma Francis da kansa ne a cikin hudubarsa ta mako ya yi addua kan Gabon.