SiyasaKotun ICC na bincike kan laifukan yaki a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Muhammad daga Gombe04/15/2016April 15, 2016Wata tawaga ta kotun kasa da kasa da ke sauraron kararraki kan laifkan yaki ta fara aikin gudanar da bincike kan keta hakkin bani Adama da ake zargin sojoji da 'yan Boko Haram da aikatawa a Arewa maso Gabashin Najeriya.https://p.dw.com/p/1IWWOTalla