Kasashen Afirka na bore wa ICC
October 27, 2016Talla
Kasashe uku na Afirka sun sun dauki matakin fita daga kotun duniya mai hukunta manyan laifukan yaki bisa zargin kotun ta fi mayar da hankali kan nahiyar. Kasashen su ne Burundi, da Afirka ta Kudu, da kuma Gambiya.