SiyasaKarrama masu dakile ta'addanci a FaransaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu/ YB08/24/2015August 24, 2015Shugaban Faransa Francois Hollande ya bada lambar girma ga mutanen hudu da suka dakile yunkurin da wani matashi ya yi a cikin wani jirgin kasa daga Amsterdam da ke Holland zuwa birnin Paris na Faransa.https://p.dw.com/p/1GKbDTalla