1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kan 'yan Libiya na rabe kan juyin juya hali

February 17, 2021

A 17 ga Fabrairu ake bukukuwan cika shekaru 10 da juyin juya hali a Libiya da ya kawo karshen mulkin Moammar Gadhafi. An gudanar da bukukuwan murnar a yammacin kasar. sai dai ana ganin tamkar gwamma jiya da yau a kasar. 

https://p.dw.com/p/3pUI3