1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dakatar da shugaban jam'iyyar APC

Uwais Abubakar Idris LMJ
March 5, 2020

A Najeriya wata kotu ta dakatar da shugaban jam'iyyar APC mai mulki a kasar Adams Oshiomhole sai dai tuni ya ce ba zai saukaba ya kuma daukaka kara.

https://p.dw.com/p/3YuZG