1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Indiya: Kamen masu adawa da dokar 'yancin zama dan kasa

December 24, 2019

Sabuwar dokar 'yancin zama dan kasa da gwamnatin Indiya ta dauka ba ta yi wa wasu ‘yan kasar dadi ba musamman ma musulmi da suka ce an nuna musu wariya a tsarin, yayin da wasun kuma ke damuwa saboda a cewarsu za a sami karuwar rashin ayyuka

https://p.dw.com/p/3VIhz