1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Holland: Jama'iyyar Firaminista Mark Rutte ta yi nasara

Salissou Boukari
March 16, 2017

Kasashen duniya na ci gaba da taya firaministan kasar Holland Mark Rutte murnar nasarar da jam'iyyarsa ta samu a zaben kasar da aka yi na ranar Laraba.

https://p.dw.com/p/2ZJ4z