1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Himma dai Matasa

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
January 13, 2021

Matasa maza da dama a nahiyar Afirka sun jima suna kokarin karfafa wa kansu gwiwa ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai. Shin ko suna samun tallafin da suke bukata ta kowacce fuska?

https://p.dw.com/p/3nrWF