SiyasaHama Amadou ya yi kalaman tada kuraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari YB05/23/2019May 23, 2019A Jamhuriyar Nijar wata sabuwar takkadama ce ta kunno kai bayan wasu kalamai da madugun 'yan adawar kasar Hama Amadou ya yi yayın da yake wata ziyarar ganawa da magoya bayansa a kasar Turkiyya.https://p.dw.com/p/3IyICTalla