SiyasaHama Amadou ya ce gwamnatin Nijar ta yi masa ƙazafiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali (HON)Internet07/22/2014July 22, 2014Shugaban majalisar dokokin Nijar kuma shugaban jam'iyyar adawa ta Modem Lumana Afrika ya mayar da martani a karon farko a kan batun badaƙalar cinikin jarirrai da aka zargi maidakinsa.https://p.dw.com/p/1CgnFTalla