SiyasaHada-hadar kasuwancin mangwaro a KatsinaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Ibrahim Jargaba SB/MNA06/19/2020June 19, 2020Kasuwar Kaita da ke jihar Katsina a Najeriya na daya daga cikin kasuwannin da ake kasuwancin mangwaron, kuma 'yan kasuwar na samun kudaden shiga a wannan hada-hada.https://p.dw.com/p/3e3TGTalla