1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gargadi game da kara lalacewar siyasa a Nijar

Mamane (HON) InternetMay 23, 2014

Rikicin siyasar Nijer da ya ki ci yaki cinyewa ya fara daukar wani sabon salo inda sannu a hankali yake rikida daga cacar baka zuwa na kan hare-hare.

https://p.dw.com/p/1C5ww