You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Fasahar Zamani
Ilimin Fasahar Zamani
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kilu Ta Ja Bau 03- Garin Neman Gira
Shirin Yamma 13.03.2021
Bayan Labaran Duniya akwai shirin Ji Ka Karu da shirin Darasin Rayuwa da na Ra'ayin Malamai.
Badakala 08: #Ban aikata laifi ba
Malamai ko 'yan cuwa-cuwa 06: Gaskiya ta bayyana
Malamai ko 'yan cuwa-cuwa 05: Akuya a Garken Kura
Shirin Yamma 23.01.2021
Shirin na dauke da labaran duniya da kuma shirye-shiryen Ji Ka Karu da Darasin Rayuwa da kuma Ra'ayin Malamai
Shirin Yamma 16.01.2021
A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya akwai shirin Ji Ka Karu da Shirin Darasin Rayuwa da na Ra'ayin Malamai.
Malamai ko 'yan cuwa-cuwa 03 - Magana da dutse
Shirin Rana
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan kubuto mutane sama da 100 a jihar Katsina da rahoto kan yadda wasu 'yan takara a Nijar suka tafi kotu game da yadda aka gudanar da zaben da ya gabata da sharhunan jaridun Jamus.
Malamai ko 'yan cuwa-cuwa 01: Daga kurba daya
Shirin Yamma 19.12.2020
Bayan labaran Duniya akwai shirin Ra'ayin Malamai da shirin Darasin Rayuwa da na Ji Ka Karu.
Badakala 10: Yaki da cin hanci
Badakala 09: #Ba Ni Na Aikata Laifin Ba
Badakala 06: Ko Sama Ko Kasa
Badakala:05: Ki bi a Hankali
Badakala 01: Gobara
Shirin Yamma 17.10.2020
Shirin na dauke da Ra'ayin Malamai da ya duba batun zanga-zangar da Najeriya ke ciki da Shirin Darasin Rayuwa da kuma na Ji Ka Karu.
Shirin Yamma 05.09.2020
Bayan kun sha Labaran Duniya akwai shirin Ra'ayin Malamai da shirin Ji ka Karu da na Darasin Rayuwa.
Shirin Yamma 15.08.2020
A cikin shirin za ku ji cewar shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyip Erdogan ya ce barazanar takunkumi ba zai sa su janye daga yankin tekun Bahar Rum ba. Kana akwai shirin Ra'ayin Malamai da Darasin Rayuwa da kuma na Ji Ka Karu.
Batan Dabo a Garin Tsamiya 10: Sauya Akala
Shirin Yamma 18.07.2020
Bayan kun sha labaran duniya, shirn da dauke da shirin Ra'ayin Malamai da na Darasin Rayuwa sai na Ji Ka Karu.
Batan Dabo a Garin Tsamiya 08: Kwantan Bauna a Asibiti
Batan Dabo a Garin Tsamiya 05: Wuta a Masaka
Batan Dabo a Garin Tsamiya 04: Mafita Mafi Alkhairi
Shirin Yamma 06.06.2020
Bayan kun sha Labaran Duniya akwai shirin Ra'ayin Malamai da Darasin Rayuwa da ma na Ji Ka Karu.
Batan Dabo a Garin Tsamiya 02: Kabiru ya kaurace wa taro
Batan Dabo a Garin Tsamiya 01: Muna kantafi da rayuwarmu
Shirin Yamma 23-.05.2020
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai shirin Ra'ayin Malamai da shirin Ji ka Karu da ma na Zabi Sonka.
Shirin Yamma
Shirin ya kunshi Ra'ayin Malamai wanda ke duba muhimman batutuwa a mako-mako da shirin wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu. Akwai kuma Zabi Sonka.
Raba Hankali 07: Tsugunne ba ta Kare ba
Shirin Yamma
A cikin shirin muna tafe da shirinmu na Ra'ayin Malamai wanda a wannan karon aka shirya shi a birnin Kano a kan babban labarin nan na Coronavirus. Kazalika muna dauke da shirinmu na wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu. Sai kuma Zabi Sonka. Akwai labaran duniya.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotannin da suka hada da : Yunkurin attajiran Najeriya na ceto tattalin arzikin kasar daga illar Coronavirus da halin da ake ciki a kasar Mali bayan da aka yi garkuwa da madugun adawa da kuma sharhunan jaridun Jamus. Akwai shirin Dandalin Matasa da shirinmu na wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu.
Raba hankali 02: Burinmu ya kama hanyar cika
Shirin Yamma
A cikin shirin akwai - Ra'ayin Malamai a kan halin da kasashen duniya ke ciki game da cutar Coronavirus+++Sabon maudu'i a shirinmu na wasan kwaikwayo na Ji Ka Karu+++Labaran Duniya+++Zabi Sonka.
Shirin Yamma 22.02.2020
Shirin na dauke da jerin shirye-shiryenmu da suka hada da Jika karu da Zabi Sonka da ma shirin Ra'ayin Malamai.
Shirin Yamma 18.01.2020
A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya, akwai shirin Ra'ayin Malamai da Zabi Sonka da kuma Ji Ka Karu.
Malamai ko 'yan cuwa-cuwa 04 - Jarumin namiji
Shirin Yamma 09.11.2019
A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya, muna dauke da Shirin Ji ka Karu da na Ra'ayin Malamai da ma Filin Zabi Sonka.
'Yan farauta dadi 04: Farauta ko tamore
Da Na Kowa Ne 09: Magana ta zama ta 'yan sanda
Da Na Kowa Ne 08: Reshe Ya Juye Da Mujiya
Tsabtace kwanar kaya 10: Babban kalubale
Tsabtace Kwanar Kaya 09:Komai ya bayyana
Tsabtace Kwanar Kaya 08:Babbar barazana
Tsabtace Kwanar Kaya 06:Rikicin Ja Jibge
Shirin Yamma 18.05.2019
A cikin shirin za a ji cewa, bangarori masu jayayya da juna sun amince su koma zaman tattaunawa a gobe Lahadi a yunkurin da ake na cimma matsaya kan kafa gwamnati a yayin da ake ci gaba da zanga-zanga.
Tsabtace Kwanar Kaya 05: Yana Hannun 'Yan sanda
Tsabtace Kwanar Kaya (4): "Mugun Gani"
Tsabtace Kwanar Kaya (3): Shara na Kisa
Tsabtace Kwanar Kaya 01: Jama'a Na Da Wuyar Sha'ani
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 4
Shafi na gaba