1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fargaba a Maiduguri - Bishop Dashe

Ahmed SalisuSeptember 23, 2014

Mazauna Maiduguri da kewaye na cikin fargaba kuma ba su amince da matakan gwamnati ba, in ji Bishop Oliver Dashe, jagoran darikar Katolika a Maiduguri, jihar Borno.

https://p.dw.com/p/1DJ7M