SiyasaDlamini-Zuma na kwadiyin zama shugabar kasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed01/10/2017January 10, 2017Shekaru biyu gabanin zaben shugaban kasa a Afirka ta Kudu, 'yan siyasa sun fara zawarcin jiga-jigan jam'iyyar kasar mai mulki don karbar ragamar shugabancin kasar da zaran wa'adin Shugaba Jacob Zuma ya karehttps://p.dw.com/p/2VZuqTalla