Darasin Rayuwa: 19.06.2024
June 21, 2024Talla
Shirin Darasin Rayuwa na wannan makon ya duba halin da al'ummar da suka kwashe shekara da shekaru sauna yin layya amma a wannan jikon abin ya gagara, shin wane darussa suka koya kuma mene ne fatansu ga mai zuwa ta badi idan Allah ya kaimu.Daga kasa za a iya sauraron sauti