1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Darasin Rayuwa: 18.12.2021

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
December 17, 2021

Sabon nau'in annobar corona omicron, ya shiga kasashe da dama na duniya, inda ya haifar da tarin kalubale. Shin ko kun san irin tasirin da wannan sabon nau'i ke yi? Shirin Darasin Rayuwa.

https://p.dw.com/p/44Uqr