1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Darasin Rayuwa 08.05.2024

May 8, 2024

Shirin ya duba yadda 'ya'yan da ake rikonsu a wasu gidaje a matsayin agola ke fuskantar tsangwama daga bangaren uban rikonsu ko ma 'ya'yan gida. Shirin Darasin Rayuwa ya duba wannan matsala.

https://p.dw.com/p/4fdj9