September 26, 2019
Talla
kafofin sada zumunta kamar Facebook da Twitter da WhatsApp da kuma Intagram na taka muhimmiyar rawa wajen saye da sayarwa ga matasa, hakan ne ya sa wani matashi Umar Idris bude dandalin da ya yiwa lakabi da 21st century enterprenuers hub domin baiwa matasa damar tallata hajarsu ta yanar gizo.