A lokuta da dama daukar mataki ko yanke hukunci ko kuma shawara a kan wani abu da ke da matukar muhimmanci a rayuwa na yi wa mutane wahala musamman ma matasa, shin kun taba tsintar kanku a wannan yanayi? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari a kan wannan batu.