SiyasaAfirka
Dandalin Matasa: 02.05.2024
May 9, 2024Talla
A yayin da matasa ke rungumar shafukan sada zumunta da wasu sabbin fasahohin kirkira na zamani domin samun bayanai, 'yan jarida da masana harkar fasahar sadarwa na yunkurin ganin an samu sabbin hanyoyin ta yadda matasa za su amfana da su a shafukan sada zumunta.