SiyasaCi gaban hare-haren 'yan bindiga a KatsinaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa06/25/2020June 25, 2020A Najeriya 'yan bindiga sun halaka mutane da ma sun kuma jikkata wasu a lokacin wasu hare-hare da suka kaddamar a daren Laraba washe garin Alhamis a wasu kauyikan Jihar Katsina.https://p.dw.com/p/3eKWMTalla