SiyasaCece-kuce a kan batun kudin CFA a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou01/30/2019January 30, 2019Yanzu haka a kasashe da dama na Afirka masu amfani da kudin CFA ana ci gaba da nuna bukatar kawo sauyi don maye gurbin kudin na CFA, furci na baya-baya nan ya fito ne daga wani jami'in gwamnatin Nijar.https://p.dw.com/p/3CT9OTalla