SiyasaBurundi ta kada kuri'ar raba gari da ICCTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/14/2016October 14, 2016A daidai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ya shirya tura wakili da zai shiga tsakani a rikicin Burundi, 'yan majalisa da ke goyon bayan shugaba Nkurunziza sun amince da kudirin doka da zai yanke hulda da kotun ICC.https://p.dw.com/p/2RFVQTalla