1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Borno: Bincike kan kwashe abincin 'yan gudun hijira

Al-Amin Sulaiman MuhammadSeptember 16, 2016

Majalisar wakilan Najeriya ta ce za ta gaggauata gudanar da bincike kan yadda ake karkatar da kayan abinci da ake kaiwa ‘yan gudun hijira a Maiduguri.

https://p.dw.com/p/1K3iG