SiyasaBinciken 'yan Boko Haram ya dagule a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mammane Amadou06/12/2015June 12, 2015Wannan bincike ya dauki sabon salo bayan da daya daga cikin masaraunatan gargajiya da aka tsare bisa tuhumar alaka da Boko Haram ya ce ga garunku nan a hannun 'yan sanda.https://p.dw.com/p/1FgShTalla