SiyasaBekele: Daga yari zuwa ga yaki da danniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMaria Gerth ZUD/MAB11/18/2021November 18, 2021Shugaban hukumar kare hakkin dan Adam ta Habasha Daniel Bekele ya lashe kyautar gwarzon mai kare hakkin dan Adam da Jamus ke bai wa 'yan fafatukar Afirka. Amma a kasarsa ba kowa ne ke yaba wannan girmamawar ba.https://p.dw.com/p/43AM6Talla