SiyasaBayelsa : APC ta yi babbar asara a zaben gwamna To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/14/2020February 14, 2020Kasa da yan awoyi da ayyana jam'iyyar PDP ta adawa a matsayin jam'iyyar da ta karbi mulki a Jihar Bayelsa, masu ruwa da tsaki a cikin harkoki siyasa na karatu dabam-dabam cikin hukuncin. https://p.dw.com/p/3XnGqTalla