Basco Ntaganda da lauyoyinsa sun bada ba`asiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoNura Datti Kankarofi09/03/2015September 3, 2015Shi dai tsohon madugun 'yan tawayen Jamhuriyar Dimokradiyyar Kongo a ranar Laraba ne kotun hukunta wadanda suka aikata laifufukan yaki ta ICC ta fara sauraren karar a kansa.https://p.dw.com/p/1GQq2Talla