SiyasaBarazanar hamadar da kogin Chadi ke fuskanta na daukar hankaliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahaman Kanta03/21/2014March 21, 2014A yayin da ake bukin samar da ruwan sha a duniya, wakilai daga kasashen Afirka 6 sun gana a birnin Yamai domin neman hanyoyin aiwatar da aiyukan raya kogin Chadi wanda ke fama da barazanar gurgusowar hamadahttps://p.dw.com/p/1BU7ETalla