You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Ban Ki-moon
Ban Ki-moon shi ne mutum na takwas daga cikin jerin wadanda suka jagoranci Majalisar Dinkin Duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
MDD ta yaba yadda cutar Sida ke ja da baya a duniya
Ana samun haske a yakin da ake da cutar Sida, amma da sauran aiki nan gaba
Zabe cikin rashin makoma a Burundi
An bude tashoshin kada kuri'a a zaben 'yan majalisa a kasar Burundi ba al'umma sosai da suka fito kada kuri'a.
Shirin sashen Hausa na DW na safiyar Litinin 29.06.2015
Ga shirin sashen Hausa na DW Litinin 26 ga watan Yuni 2015
Rikici a zaben 'yan majalisun dokokin kasar Burundi
An bude rumfunan zabe a zaben majalisun dokokin Burundi.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce a dage zabe a Burundi
A ranar Litininin mai zuwa ne ake saran zaben 'yan majalisar dokokin kasar .
Kira ga Isra'ila kan kariyar yaran Falasdinu
Ban Ki Moon ya nemi da Isra'ila ta mutunta yaran Falasdinu
Fara tattaunawa domin kawo karshen zubar da jini a Yemen
Hawa kan teburin sulhu domin shawo kan rikicin da ya addabi Yemen.
'Yan adawa a Burundi sun dauki sabon salo
A cewar mai magana da yawun gwamnati a kasar Burundi, rashin mutunta bukatar Majalisar Dinkin Duniya bai dace ba.
An soke izinin ziyarar Ban Ki Moon a Korea ta Arewa
An soke izinin ziyarar Ban Ki Moon a Korea ta Arewa
'Yan gudun hijirar Bama na cikin tasku
Damuwa kan halin da daruruwan Musulmin Bama suka samu kansu.
Hare-haren Saudiya a Yemen na kara ta'azzara
Yiwuwar tabarbarewar al'amura a Yemen
Ban ki Moon ya yi Allah wadai da hari a Kenya
Ban ki Moon ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan jamiIar gabashin Kenya
Martani da yin Allah wadai da harin garin Kidal
Martani da yin Allah wadai da harin garin Kidal da ke arewacin Mali
Boko Haram ta mamaye taron AU
Mahalarta taron kungiyar hadin kan kasashen Afirka sun mayar da hankali kan matsalar Boko Haram.
Ban Ki-moon zai halarci taron koli na AU
Ban Ki-moon zai halarci taron koli na AU
Shekaru biyar da girgizar kasa a Haiti
Wannan bala'in girgizar kasa ya sanya dubun- dubatan mutane rasa rayukansu yayin da dubai suka rasa muhallansu a kasar ta Haiti da ke fama da matsalar tattalin arziki.
Bukatar Boko Haram ta sako 'yan matan Chibok
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci 'yan Boko Haram su sako 'yan matan Chibok da suka sace
Fatan Ban Ki-moon kan taron sauyin yanayi
Babban magatakar Majalisar Dinkin Duniya ya danganta taron kwararru na Lima da zakaran gwajin dafi na taro kan dumamar yanayi na birnin Paris a shekara ta 2015.
Ban Ki-moon ya yi tir da harin Kano
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci a hukunta wadanda suka salwantar da rayukan fiye da mutane 100 a hare-haren bama-bama da suka kaddamar a Kano.
Nasarar masu zanga-zanga a Burkina Faso
Shugaba Blaise Campaore na Burkina Faso da ya kwashe tsawon sheraru 27 yana mulki, ya ajiye mukaminsa biyo bayan matsin lamba da ga al'ummar kasar.
Ban Ki-Moon ya kai ziyara a kasar Somaliya
Sakatare Janar na MDD ya kai ziyarar aiki zuwa Mogadishu babban birnin kasar Somaliya, tare da rakiyar shugaban Bankin Duniya cikin tsauraran matakan tsaro.
Ban Ki-moon ya kai ziyara Gaza
Sakatare Janar Majalisar Dinkin Duniya ya yi alkawarin sake gina Zirin gaza cikin gaggawa
Ban Ki-Moon ya kai ziyara a kasar Libiya
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya isa a birnin Tripoli na kasar Libiya a wannan Asabar din, a wani mataki na karfafa tattaunawa tsakanin bengarorin kasar.
Ebola ta kashe sama da mutane 4000
Ƙungiyar lafiya ta duniya WHO ko kuma OMS ta ce mutane 4033 suka mutu da cutar Ebola tun lokacin da ta ɓulla a cikin watan Maris da ya gabata.
Neman agajin duniya a kan Ebola
Shugabannin kasashen da ke fama da annobar Ebola a yankin yammacin Afirka sun nemi da a basu agajin gaggawa domin shawo kan cutar da ke neman zama wutar daji.
Ƙasashen duniya na fafutukar yaƙi da masu jihadi
Kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya amince da sababbin matakai da za su taimaka wajen daƙile yaɗuwar ƙungiyoyi masu tsattsauran ra'ayi irin su IS.
Ƙasashen duniya na fafutukar yaƙi da masu jihadi
Kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya amince da sababbin matakai da za su taimaka wajen daƙile yaɗuwar ƙungiyoyi masu tsattsauran ra'ayi irin su IS.
Duniya na bukatar sabbin matakan yaki da sauyin yanayi
Masu fafutukar kare muhalli na kallon wannan taro a matsayin wani dandali mai muhimmanci da zai tattaro masu adawa da gurbatar ta muhalli a duniya.
Amurka za ta kara tallafi a yaki da Ebola
Annobar Ebola da tunkarar mayakan sakai daga kungiyar IS batutuwa ne da sai an musu taron dangi a cewar shugaba Obama da Ban Ki-moon.
Rikicin Ukraine na kara ta'azzara
Mahukuntan kasar Ukraine sun tabbatar da cewa dakarun kasar Rasha da'yan Awaren gabashin kasar, sun kutsa kai yankin kudancin Ukraine din.
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza
Majalisar Dinkin Duniya ta yi maraba da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma ta din-din-din tsakanin Isra'ila da Hamas a yakin da suka kwashe kwanaki 50 suna gwabzawa.
Sake tsagaita wuta a Zirin Gaza
Majalisar Dinkin Duniya ta yi maraba da sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da kungiyar Hamas ta Falasdinu.
Ban ya yi kira da dakatar da rikicin Gaza
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon, ya yi kira da a dakatar da halin muzgunawar da ake yi a Zirin Gaza.
Ban Ki Moon ya kai ziyarar ba zata a birnin Bangui
A matakin nuna aniyar Majalisar Dinkin Duniya game da maido da zaman lafiya da bin doka da oda a Afirka ta Tsakiya, Ban ya gana da mahukuntan kasar.
Ban Ki-moon ya bukaci karin soje a Bangui
Majalisar Dinkin Duniya na kokarin aika karin dakaru dubu uku zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya domin kare fararan hulla daga cin zarafin da suke fuskanta.
Ban Ki Moon ya goyi bayan kara yawan dakaru a Sudan ta Kudu
Hakan dai na zuwa ne bayan rahotannin dake nuna gano wani katon rami inda aka binne mutane 70 'yan kabilar Dinka.
Ban Ki Moon ya ziyarci Niger
Wakilan Majalisar Dinkin Duniya ta kai wata ziyarar aiki ta yini daya a kasar Niger karkashin jagorancin sakatare janar na majalisar Ban Ki Moon domin tattauna batun tsaro da raya kasa.
Shawarwarin Ban Ki-Moon ga warware rikicin Masar
Duk da zanga-zangar magoya bayan Mursi, sabbin mahukuntan ƙasar na riƙe da shi kuma sun sake yin sammacin jagororin jam'iyyarsa ta 'yan uwa Musulmi
Ban Ki Moon a gabacin Kongo da kuma Rwanda
A lokacin ziyarasa a yankin Ban ya yi nuni da cewa nauyin tabbatar da zaman lafiya da hadin kan Kongo na kan rundunar sojin kasar.
Ban Ki-moon ya soki matsayin shugaban Iran
Ban Ki-moon ya halarci taron kasashen 'yan ba ruwanmu, da ke gudana a Iran.
Ban Ki-moon zai ziyarci ƙasar Iran
Ban Ki-moon ya yi watsi da adawar Amirka da Isra'ila kan ziyarsa izuwa ƙasar Iran, inda ya tabbatar da kai ziyarar a makwan gobe
Ban Ki Moon ya yi kira ga ƙasashen duniya
Babban sakataran Majalisar Ɗinkin Duniya ya gargaɗi ƙasashen duniya da su ƙara matsa ƙaimi wajan gani an dakatar da kisan kisun a Siriya
Mutuwar Sojan Indiya a Kwango
Ɗaya daga cikin dakarun Majalisar Dinkin Duniya a Jamhoriyar Demokraɗiyyar Kwango ya rasu sakamakon harin da 'yan tawaye suka kai musu bayan sun yi musu wata ƙofar rago
Ban Ki-Moon ya ce ana aikata mummunan kisa a Siriya
Yayin da sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Ban Ki-Moon yace gwamnatin Siriya na aikata ta'asar kisan jama'a a waje guda jakadan Siriyan yace ƙazafi ake yiwa ƙasarsa.
Ban Ki Moon akan matsalolin Afirka
A gefen taron ƙungiyar tarayyar Afirka a Addis Ababa tashar Deutsche Welle ta yi hira da sakatare janar na Majalisar Ɗinkin Duniya.
Babban sakataran MDD ya yi jawabi akan Siriya
Ban Ki Moon ya gargaɗi shugaba Bashar Al Assad da ya dakatar da kashe al'ummar sa
Ziyarar Ban Ki Moon a Najeriya
Ban Ki Moon ya buƙaci ɗaukar matakan warware matsalar cututtukan da ke janyo mutuwar ƙananan yara da kuma mata a lokacin haihuwa.
Ban Ki-Moon ya yi kira ga Isra'la
Jaddada bukatar Isra'ila ta dakatar da gine-gine a yankin Palastinawa
Ban Ki-moon yayi kiran samun adalci a zaɓen Guinea.
Wannan ne karon farko na gudanar da zaɓe a Guinea tun bayan samun 'yancin kai
Ban Ki-moon yayi kira ga larabawa su goyi bayan shirin zaman lafiya na Amurka a Gabas ta tsakiya...
Sai dai shugaban Palasɗinawa Mahmud Abbas yace ganawar ƙeƙe da ƙeƙe da Isr'ila ba zata saɓu ba
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 3
Shafi na gaba