You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Ban Ki-moon
Ban Ki-moon shi ne mutum na takwas daga cikin jerin wadanda suka jagoranci Majalisar Dinkin Duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Guterres ya yi rantsuwar maye gurbin Ban Ki-moon
Antonio Guterres ya zama Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya inda ya ke zama na tara.
Kalubalen yarjejeniyar sauyin yanayi
Masana daga kasashe kimanin 200 sun fara tattauna aiwatar da yarjejeniyar kare sauyin yanayin duniya a Marrakesh
Kasashe na tattauna fara aiki da yarjejeniyar sauyin yanayi
Kwararru da masana kan sauyi yanayi daga kasashe kimanin 200 sun hallara a Marrakesh na kasar Moroko domin nazari da kuma aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma a birnin Paris kan sauyin yanayin.
An kafa Majalisar Dinkin Duniya a 1945
A ranar 24 ga watan Octoba na 1945 ne aka kaddamar da kungiyar Majalisar Dinkin Duniya.
Ficewar kasashen Afirka a kotun ICC
Tuhumar kotun ICC da kame 'yan Afirka ya dau hankalin jaridun Jamus na mako mai karewa
MDD ta bukaci binciken harin Idlib a Siriya
Yan tawaye sun Dora alhakin harin da aka kai wata makaranta a Siriya akan Rasha sai dai kuma Rashar ta musanta.
Shirin rana: 16.10.2016
Wani bangare na 'yan adawa a yi tir da matakin dage lokacin zabe a Kwango.
Ban Ki-moon ya yi murna ga sabon jagora
Guterres ya sha alwashi na fuskantar kalubale da ke zame wa duniya kadangaren bakin tulu.
Ban Ki Moon yi kira a kawo karshen yaki a Siriya
Kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya na tattauna mafita kan rikicin Siriya.
Majalisar Dinkin Duniya ta damu da yakin Siriya
Ban Ki Moon ya bukaci hadin kan duniya domin kawo karshen yakin Siriya
Batun 'yan gudun hijira ya mamaye taron duniya
An bude taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 71 a birnin New York da ya karkata kan 'yan gudun hijira.
Gwajin nukiliya tsokana ce da gangan
Gwajin makamin nukiliya tsokana ya saba doka
An ci zarafin mata a Sudan ta Kudu
Rahoton karshe kan tashin hankalin baya-bayan nan a Sudan ta Kudu ya janyo sabon bincike.
Ban ki-moon ya koka kan halin yaran Yemen
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya sanya Saudiyya a sahun kasashe da suke buris da halin yara ke ciki a Yemen.
Ban Ki-moon ya gargadi Sudan ta Kudu
Kasar Sudan ta Kudu na daf da fadawa cikin wani mugun kangi na rayuwa a cewar Ban Ki-Moon.
Ban Ki-moon ya yi gargadi ga Salva Kiir
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya nemi Salva Kiir da sara ya na duban bakin gatari kan nade-naden mukaman siyas.
Yadda za a magance cutar AIDs ko SIDA
Al'umomin kasa da kasa na son kawo karshen cutar HIV AIDs ko SIDA na da shekara ta 2030.
Matakan kawo karshen cutar AIDs ko SIDA
Al'ummomin kasa da kasa na neman mafita kan cutar HIV AIDs ko kuma SIDA
Bukatar kawo karshen cutar HIV a duniya
Al'ummomin kasa da kasa dai na kokarin kawo karshen cuta mai karya garkuwar jiki nan da shekara ta 2030.
Ban Ki-moon na neman sulhunta rikicin Sudan ta Kudu
Sakataren Majalissar Dinkin duniya ya tura wakilaya a Sudan ta Kudu domin ta gargadi bangarorin shugaban kasar da Mataimakinsa da su yi hanzarin yin sulhu tsakaninsu .
Yunkuri na neman sulhu a Sudan ta Kudu
Sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon na neman sulhunta rikicin Sudan ta Kudu.
An kawo karshen luguden wuta a Sudan ta Kudu
A kwai kyakkyawan fata na kawo karshen luguden wuta a Sudan ta Kudu bayan kiraye-kirayen tsagaita wuta.
Rikicin kasar Sudan ta Kudu ya yi kamari
Dubban mutane na fita daga birnin Juba a wannan Lahadi domin gujewa fadace-fadacen da ke kara ta'azzara.
Harin ta'addanci a Turkiya
Turkiya na ci gaba da fuskantar hare-haren ta'addanci.
Aikin MINURSO a Yammacin Sahara na cikin tsaka mai wuya
Shekaru 25 ke nan Majalisar Dinkin Duniya ke da tawaga a Yammacin Sahara. Yanzu dai ana maganar tsawaita aikinta.
Aikin MINURSO a Yammacin Sahara na cikin tsaka mai wuya
Shekaru 25 ke nan Majalisar Dinkin Duniya ke da tawaga a Yammacin Sahara. Yanzu haka ana maganar tsawaita aikinta.
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya: Fafitikar neman zaman lafiyar duniya
Wa'adin mulkin Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya zai kare a 2016. An bude kampen neman gadonsa.
Kira da a dauki matakan warware matsalar 'yan gudun hijira
An yi kira ga kasashen duniya da su dauki karin 'yan gudun hijirar Siriya.
Saurari shirin DW na yamma na 05-03-2016
A cikin shirin, a labaran duniya za ku ji cewa Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya kai wata ziyarar gani da ido a sansanin 'yan gudun hijirar yankin Saharawi na Maroko da ke a kasar Algeriya
Mata sama da 60 aka ci zarafinsu a 2015
Rabi na ayyukan lalatar da dakarun suka aikata ya faru ne a kasashen jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da kasar Kongo.
Kokarin kawo karshen rikicin Sudan ta Kudu
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga bangarorin kasar zuwa ga mutunta yarjejeniyar da aka cimma.
Ban Ki-Moon ya isa birnin Juba a Sudan ta Kudu
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya gana da shugaban Sudan ta Kudu a birnin Juba.
Nkurunziza zai saki prisononin siyasa
Shugaban Burundin ya kuma yi wa babban sakataren MDD alkawarin janye takardun sammacin kama wasu 'yan siyasar kasar
Ban Ki-Moo zai kai ziyara a kasar Burundi
Ta'addanci a Burundi yayin da ake shirin isowar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya.
Koriya ta Arewa ta harba tauraron dan Adam
Aiwatar da wannan aiki dai na shan sukar kasa da kasa.
Bitar shekara ta Majalisar Ɗinkin Duniya
Fiye da mutane miliyan 100 ne suka dogara kan hukumar agaji ta MDD wajen samun na sawa a bakin salati a shekara ta 2015
Bitar shekara ta Majalisar Ɗinkin Duniya
Muhimman batutuwan da MDD ta yi bitarsu a daidai lokacin da shekara ta 2015 ta kawo ƙarshe, a game da halin da ake ciki
Zabe da ke cike da kalubale a Bangui
Makomar wannan kasa dai ta dogara ga wannan zabe me 'yan takara ta shugabancin kasa 30.
Mahalarta taron Paris na neman mafita a kan dumamar yanayi
Bukatar samun mafita a taron sauyin yanayi na Faransa
Bukatar inganta tsabtar muhalli
Sama da mutane biliyan biyu na zaune a muhalli da ba tsabta
Mutunta yarjejeniyar Zaman lafiya a Sudan ta Kudu
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci Sudan ta kudu da kada ta kunyata al'ummomin kasashen duniya kan zaman lafiya
Ban Ki-Moon ya yi kira ga bengarorin Burundi
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga hukumomin kasar Burundi ga tattaunawar sulhu
Ban Ki-moon a ziyara tarayyar Najeriya
A ranar Litnin din nan ne sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya ci gaba da ziyara a Najeriya.
Ban Ki-moon a ziyara a Najeriya
A ranar Litinin din nan ce sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ke ci gaba da ziyarar aiki a Najeriya.
Saurari shirin rana na 24 ga watan Agusta
Shirin ya gabatar da rahotannin da suka hada da ziyara sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon a Najeriya da ma lambar yabon da aka baiwa matafiyan da suka ci karfin wani mutumi mai dauke da makamai wanda ya yi niyyar kashe mutane a wani jirgin kasan Faransa.
Shirin safe na DW na 24 ga watan Agusta, 2015
A cikin shirin za a ji cewa sakatare janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon na ziyara a Najeriya harma ya gana da gwamnonin jihoin kasar a jiya Lahadi. A Jamhuriyar Nijar kuwa hukumomi ne suka dauki aniyar kawar da barace-baracen da wasu al'ummar kasar ke yi. A Masar masu kare hakkin dan Adam ne ke kokawa game da yawaitar mutuwar mutanen da ake tsare da su.
Shirin DW na yamma na 23 ga watan Agusta 2015
A cikin shirin za ku ji cewa Ban Ki-moon babban magatakardan Majalissar Dinkin Duniya ya Soma wata ziyarar aiki a Najeriya inda zai tattauna da Shugaba Muhammadu Buhari kan batun yaki da Boko Haram
Ban Ki-moon zai ziyarci Najeriya
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki- moon zai kai wata ziyara a Abuja Najeriya.
Majalisar Dinkin Duniya ta nada sabon shugaban MINUSCA
Parfait Onanga-Anyanga dan kasar Gabon ya zama sabon shugaban rundunar MINUSCA
Maraba da korar jagoran sojojin duniya a Afirka ta Tsakiya
Ana ci gaba da murnar murabus din Babacar Gaye na sojojin duniya a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 3
Shafi na gaba