Azumin ranar Arfat na cike da mahimmanci ga musulmi
September 10, 2016Talla
Yin azumi na ranar Arfat na cike da mahimmanci ga musulmi wanda a sanadin azumi zai iya samun gaffara mai yawa.Kuma an so ga wanda ya zai iya, ya yi azumin kwanaki goma tun daga farkon watan Zulhajj har zuwa goma gareshi ranar Arfat. Za a iya jin karin bayani daga kasa.