An zabi sabon kakakin majalisa a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMahaman Kanta11/24/2014November 24, 2014'Yan majalisar dokokin jamhuriyar Nijar sun kada kuri'ar zaben sabon shugaban majalisar dokokin kasar bayan da kotun tsarin mulki ta tabbatar cewa babu kowa bisa kujerar.https://p.dw.com/p/1DsQeTalla